16 Maris 2026 - 14:34
Source: ABNA24
Iran Ta Harba Makamin Sijjil A Karon Farko + Bidiyo

Bayan harba makaman majiyoyin Isra'ila sun tabbatar da tunkarowar Makamai masu linzami gungu na 54 cikin ayyukan soji na Wa'adi Sadigh 4 zuwa cibiyar Isra'ila.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Hare-Haren Iran sun tunkari tsakiyar Isra'ila ne. Ofishin hulda da jama'a na dakarun Irgc ya fitar da sanarwar cewa:

تَرْمِيهِمْ بِحِجَارَةٍ مِنْ سِجِّيلٍ

An gudanar da harba makamai masu linzami a karo na 54 na ayyukan yaƙin Wa'adi Sadigh 4 da ramzin: (Ya Zahra Salamullahi Alaiha) tare da sadaukarwa ga shahid Hamid da Mehdi Bakeri da Shahidan sharqi Dijleh. Waɗannan makamai da aka harba sun haɗa da manyan makamai masu linzami da Khorramshahr mai dauke da kawunan biyu da makamin Khaibar Shikan da makamin Qadr Da Makamin Emad, a karon farko kuma da makamin Sijjil makamai an harba makaman ne kan cibiyoyin gudanarwa da yanke shawara na Isra'ila da ingantattun ababen more rayuwa a cikin masana'antar soja da tsaro da wurin taruwar gwamnatin sahyoniyawan a tsakiyar yankunan da aka mamaye.

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha